Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da yake magana da su, sai ga Goliyat, jarumin Filistiyawa na Gat, ya fito daga rundunar Filistiyawa, ya yi maganganu irin na dā. Dawuda kuwa ya ji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:23 a cikin mahallin