Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Manyan 'ya'yansa maza uku sun tafi yaƙi tare da Saul. Sunan babban ɗan, Eliyab, na biye da shi kuma, Abinadab, na ukun kuwa Shimeya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:13 a cikin mahallin