Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 15:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sama'ila ya ce, “Ku kawo mini Agag Sarkin Amalekawa.” Sai Agag ya taho wurinsa, yana rawar jiki don tsoro, yana cewa a ransa, “Hakika, azabar mutuwa ta fi ɗaci.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:32 a cikin mahallin