Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan ya ce wa saurayin da yake ɗaukar masa makamai, “Zo, mu haye zuwa sansanin marasa kaciyan nan, arnan nan, watakila Ubangiji zai yi aiki ta wurinmu, gama ba abin da zai hana Ubangiji ya yiwo ceto ta wurin masu yawa, ko kuwa ta wurin 'yan kaɗan.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:6 a cikin mahallin