Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma jama'a suka ce wa Saul, “Jonatan da ya yiwo babbar nasara domin Isra'ila, a ce za a kashe shi? Kai, a'a! Mun yi alkawari ga Ubangiji mai rai, Jonatan ba zai yi hasarar ko gashi guda daga kansa ba. Abin da ya yi a yau, da taimakon Allah ne ya yi.” Da haka mutane suka ceci Jonatan, har ba a kashe shi ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:45 a cikin mahallin