Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Saul ya ce wa Jonatan, “Ka faɗa mini abin da ka yi!” Jonatan ya ce masa, “Na ɗanɗana 'yar zuma ne da na lakata da kan sandan da yake hannuna, ga ni, a shirye nake in mutu.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:43 a cikin mahallin