Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce, “Ku tafi ku faɗa wa jama'a duka, su kawo takarkarai da tumaki a nan, su yanyanka su, su ci a nan, don kada su yi wa Ubangiji zunubi da cin nama ɗanye.” Sai dukansu suka kawo takarkaransu a wannan dare, suka yanyanka a wurin.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:34 a cikin mahallin