Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan kuwa Isra'ilawa sun sha wahala, gama Saul ya yi rantsuwa mai ƙarfi ya ce, “La'ananne ne mutumin da ya ci abinci kafin faɗuwar rana tun ban ɗauko fansa a kan abokan gābana ba.” Don haka ba mutumin da ya ɗanɗana abinci.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:24 a cikin mahallin