Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan karo na farko Jonatan da mai ɗaukar makamansa suka kashe mutum wajen ashirin a wani fili mai fāɗi kamar rabin kadada.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:14 a cikin mahallin