Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kira Jonatan da mai ɗaukar makamansa, suka ce, “Ku hauro zuwa wurinmu, mu faɗa muku wani abu.”Jonatan kuwa ya ce wa mai ɗaukar makamansa, “Ka biyo ni, gama Ubangiji ya bashe su a hannun Isra'ilawa.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:12 a cikin mahallin