Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana Jonatan, ɗan Saul, ya ce wa saurayin da yake ɗaukar masa makamai, “Zo, mu haye mu je sansanin Filistiyawa a wancan hayi.” Amma bai faɗa wa mahaifinsa ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:1 a cikin mahallin