Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu kuwa suka haye Kogin Urdun zuwa ƙasar Gad da Gileyad.Saul kuwa yana can a Gilgal. Dukan mutanen da suka bi shi suka yi ta rawar jiki.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:7 a cikin mahallin