Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan kuwa ya kashe wani shugaban yaƙi na Filistiyawa a Geba, Filistiyawa kuwa suka ji labarin abin da ya faru. Sai Saul ya sa aka busa ƙaho ko'ina a ƙasar, na kiran Ibraniyawa su zo yaƙi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:3 a cikin mahallin