Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila kuwa ya ce wa Saul, “Ka yi wauta, ba ka kiyaye umarnin da Ubangiji Allahnka ya umarce ka da shi ba. Dā Ubangiji ya tabbatar maka da sarautar Isra'ila har abada.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:13 a cikin mahallin