Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sama'ila ya ce, “Me ke nan ka yi?”Saul ya amsa ya ce, “Don na ga mutane suna watsewa, suna barina, kai kuma ba ka zo daidai lokacin ba, ga kuma Filistiyawa sun tattaru a Mikmash.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:11 a cikin mahallin