Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka riga ni zuwa Gilgal inda zan zo in miƙa hadayu na ƙonawa da hadayu na salama. Sai ka jira ni kwana bakwai, har in zo in sanar da kai abin da za ka yi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:8 a cikin mahallin