Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 10:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ka isa Gibeya, wato tudun Allah, inda sansanin sojojin Filistiyawa yake, a nan kuma sa'ad da kake shiga garin, za ka tarar da ƙungiyar annabawa suna gangarowa daga wurin bagaden a kan tudu suna kaɗa garaya, da kuwaru, da sarewa, da molo, suna rawa suna sowa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:5 a cikin mahallin