Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 10:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma waɗansu shashashan mutane suka ce, “Ƙaƙa wannan yaro zai iya cetonmu?” Suka raina shi, ba su kawo masa gaisuwa ba. Amma bai ce kome ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:27 a cikin mahallin