Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 10:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sama'ila ya faɗa wa jama'a ka'idodin sarautar. Ya rubuta su cikin littafi, ya ajiye a wuri mai tsarki. Sa'an nan ya sallami jama'a duka kowa ya koma gidansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:25 a cikin mahallin