Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ya sa kabilar Biliyaminu ta guso iyali iyali, kuri'a kuwa ta faɗa a kan iyalin Matri. Sa'an nan kuma ya guso da iyalin Matri mutum mutum, kuri'a ta faɗa a kan Saul, ɗan Kish. Amma sa'ad da suka neme shi, ba a same shi ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:21 a cikin mahallin