Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “In ji Ubangiji Allah na Isra'ila, ‘Ni na fito da Isra'ilawa daga Masar, na cece ku daga Masarawa da kuma daga hannun mulkokin da suka wahalshe ku.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:18 a cikin mahallin