Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 1:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Hannatu ta ce, “Gafara dai, ba ka tuna da ni ba? Ai, ni ce matar da ta taɓa tsayawa a gabanka, tana roƙon Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:26 a cikin mahallin