Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 4:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maciya amana! Ashe, ba ku sani abuta da duniya gāba ce da Allah ba? Saboda haka, duk mai son abuta da duniya, yā mai da kansa mai gāba da Allah ke nan.

Karanta cikakken babi Yak 4

gani Yak 4:4 a cikin mahallin