Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kukan yi marmarin abu ku rasa, sai ku yi kisankai. Kukan yi kwaɗayi, ku kasa samu, sai ku yi husuma da faɗa. Kukan rasa don ba kwa addu'a ne.

Karanta cikakken babi Yak 4

gani Yak 4:2 a cikin mahallin