Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, amma wani zai ce, “Ai, kai kana da bangaskiya, ni kuwa sai aikatawa.” To, nuna mini bangaskiya, taka ba tare da aikatawa ba, ni kuma in nuna maka aikatawata, tabbatar bangaskiyata.

Karanta cikakken babi Yak 2

gani Yak 2:18 a cikin mahallin