Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 1:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma duk mai duba cikakkiyar ka'idar nan ta 'yanci, ya kuma nace a kanta, ya zama ba mai ji ne kawai ya mance ba, sai dai mai aikatawa ne ya zartar, to wannan shi za a yi wa albarka a cikin abin da yake aikatawa.

Karanta cikakken babi Yak 1

gani Yak 1:25 a cikin mahallin