Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowace kyakkyawar baiwa, da kowace cikakkiyar kyauta, daga Sama suke, sun sauko ne daga wurin Uban haskoki, wanda ba sauyawa ko wata alamar sākewa a gare shi faufau.

Karanta cikakken babi Yak 1

gani Yak 1:17 a cikin mahallin