Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In rana ta tāke da ƙunarta, sai ciyawa ta bushe, hudarta ta kaɗe, kyanta kuma ya gushe. Haka ma mai arziki zai gushe yana a cikin tsakiyar harkarsa.

Karanta cikakken babi Yak 1

gani Yak 1:11 a cikin mahallin