Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yahu 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma Saduma da Gwamrata, da birane kewayensu, waɗanda su ma suka dulmuya cikin fasikanci da muguwar sha'awa ta jiki, an nuna su domin ishara, suna shan hukuncin madawwamiyar wuta.

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:7 a cikin mahallin