Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yahu 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ma mala'ikun da ba su kiyaye girmansu ba, amma suka bar ainihin mazauninsu, ya tsare su cikin sarƙa madawwamiya a baƙin duhu, har ya zuwa shari'ar babbar ranar nan.

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:6 a cikin mahallin