Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yahu 1:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ga Allah makaɗaici Mai Cetonmu ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinmu, ɗaukaka, da fifiko, da mulki, da iko su tabbata gare shi, tun fil'azal, da yanzu, da kuma har abada abadin. Amin, amin.

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:25 a cikin mahallin