Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 8:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yahudawa suka ce masa, “To, yanzu kam, mun tabbata kana da iska. Ai, Ibrahim ya mutu, haka ma annabawa, kana kuwa cewa kowa ya kiyaye maganarka ba zai mutu ba har abada.

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:52 a cikin mahallin