Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 8:30-32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Sa'ad da Yesu yake faɗar haka, mutane da yawa suka gaskata da shi.

31. Sai Yesu ya ce wa Yahudawan nan da suka gaskata shi, “In dai kun zauna kan maganata, hakika ku almajiraina ne.

32. Za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za ta 'yanta ku.”

Karanta cikakken babi Yah 8