Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka suka ce masa, “Ina Uban naka yake?” Yesu ya amsa ya ce, “Ko ni ko Ubana, ba wanda kuka sani. Da kun san ni, da kun san Ubana ma.”

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:19 a cikin mahallin