Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 7:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, wannan shi ne ya faɗa game da Ruhu, wanda masu gaskatawa da shi za su karɓa, domin har yanzu ba a ba da Ruhu ba, saboda ba a ɗaukaka Yesu ba tukuna.

Karanta cikakken babi Yah 7

gani Yah 7:39 a cikin mahallin