Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 7:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu yana koyarwa a Haikalin ke nan, sai ya ɗaga murya ya ce, “Kun dai san ni, kun kuma san daga inda nake. Ban fa zo domin kaina ba. Wanda ya aiko ni mai gaskiya ne, shi kuwa ba ku san shi ba.

Karanta cikakken babi Yah 7

gani Yah 7:28 a cikin mahallin