Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawa suka yi mamakin abin, suka ce, “Yaya mutumin nan yake da karatu haka, ga shi kuwa, bai taɓa koyo ba?”

Karanta cikakken babi Yah 7

gani Yah 7:15 a cikin mahallin