Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ɗaga kai ya hango babban taro yana doso shi, sai ya ce wa Filibus, “Ina za mu sayo gurasar da mutanen nan za su ci?”

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:5 a cikin mahallin