Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 6:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Yesu ya ce musu, “Lalle hakika, ina gaya muku, ba Musa ne ya ba ku gurasar nan daga Sama ba, Ubana ne yake ba ku hakikanin Gurasa daga Sama.

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:32 a cikin mahallin