Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 5:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma shaidar da ni nake da ita ta fi ta Yahaya ƙarfi. Domin ayyukan da Uba ya ba ni in gama, su ainihin ayyukan nan da nake yi, ai, su ne shaidata a kan cewa, Uba ne ya aiko ni.

Karanta cikakken babi Yah 5

gani Yah 5:36 a cikin mahallin