Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rijiyar Yakubu kuwa a nan take. Saboda gajiyar tafiya fa, sai Yesu ya zauna haka nan a bakin rijiyar. Wajen tsakar rana ce kuwa.

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:6 a cikin mahallin