Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 4:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka ce wa macen, “Yanzu kam, mun ba da gaskiya, ba don abin da kika faɗa kawai ba, domin mu ma mun ji da kanmu, mun kuma tabbata lalle wannan shi ne Mai Ceton duniya.”

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:42 a cikin mahallin