Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma duk wanda ya sha ruwan da zan ba shi, ba zai ƙara jin ƙishirwa ba har abada. Ruwan da zan ba shi kuwa zai zama maɓuɓɓuga a gare shi, yana ɓuɓɓugowa har ya zuwa rai madawwami.”

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:14 a cikin mahallin