Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan mutum ya zo wurin Yesu da dad dare, ya ce masa, “Ya Shugaba, mun sani kai malami ne da ka zo daga wurin Allah, domin ba mai iya yin waɗannan mu'ujizan da kake yi, sai ko Allah yana tare da shi.”

Karanta cikakken babi Yah 3

gani Yah 3:2 a cikin mahallin