Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 21:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka karya kumallo Yesu ya ce wa Bitrus, “Bitrus ɗan Yahaya, ka fi waɗannan ƙaunata?” Ya ce masa, “I, ya Ubangiji, ka dai sani ina sonka.” Yesu ya ce masa, “Ka yi kiwon 'ya'yan tumakina.”

Karanta cikakken babi Yah 21

gani Yah 21:15 a cikin mahallin