Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 20:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce mata, “Uwargida, don me kike kuka?” Ta ce musu, “Ai, an ɗauke Ubangijina, ban kuwa san inda aka sa shi ba.”

Karanta cikakken babi Yah 20

gani Yah 20:13 a cikin mahallin