Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da uban bikin ya kurɓi ruwan da yanzu aka mayar ruwan inabi, bai kuwa san inda aka samo shi ba (amma barorin da suka ɗebo ruwan sun sani), ya yi magana da ango,

Karanta cikakken babi Yah 2

gani Yah 2:9 a cikin mahallin