Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Yesu ya fito, sāye da kambin ƙayar, da alkyabba mai ruwan jar garura. Sai Bilatus ya ce musu, “To, ga mutumin!”

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:5 a cikin mahallin