Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 19:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tafi da Yesu. Ya kuwa fita, shi kansa yake ɗauke da gicciyensa, har zuwa wurin da ake kira Wurin Ƙoƙon Kai, da Yahudanci kuwa, Golgota.

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:17 a cikin mahallin