Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 18:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga wurin Kayafa kuma suka kai Yesu fādar mai mulki. Da asuba ne kuwa. Su kansu ba su shiga fādar ba, wai don kada su ƙazantu su kāsa cin jibin Ƙetarewa.

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:28 a cikin mahallin